Isra’ila ta yi watsi da kiraye-kirayen jinkiri a Gaza yayin da kawayen ta na kasashen Yamma suka hade kan ra’ayin “dakatawar jin kai”, ko dakatar da kai harin na wucin gadi.
Ci gaba da nuna damuwa a duniya dangane da yanayin mutane miliyan 2.3 da suka makale a karkashin mummunan hare-hare ta sama da Isra’ila ta yi a yankin tekun Mediterrenean, ya sa manyan kasashen duniya a wannan mako suka yi kira ga Isra’ila da ta ba da damar dakatar da irin wannan dauki da kuma yin garkuwa da Isra’ilan da Hamas ta yi garkuwa da su.
Batun dai ya bude rarrabuwar kawuna na farko tsakanin al’ummar Isra’ila da masu mara baya da suka hada da Amurka da EU da Birtaniya da sauran kasashe G7 irinsu Japan kan yakin neman zabe bayan daidaitawa da goyon baya cikin kusan makonni uku da barkewar rikici.
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Isra’ila Lior Haiat ya ce, “Isra’ila na adawa da dakatar da jin kai ko tsagaita bude wuta.”
REUTERS/Ladan Nasidi.
Hello! If you are looking for a business trip massage in Chungbuk, there are various options available. Miin Home Thai offers professional business trip massages in Cheongju and Chungju.
Курсы ЕГЭ химия https://courses-ege.ru
chery 2025 chery tiggo 8
Узнайте больше здесь: https://istoki.tv/news/company/lazernaya-epilyatsiya-kak-dobitsya-gladkoy-kozhi-navsegda
Read the extended version: https://masterservis-remont.online/2025/10/27/google-ads-accounts-with-high-thresholds/
шумоизоляция арок авто https://shumoizolyaciya-arok-avto-77.ru
выездной шиномонтаж цена https://vyezdnoj-shinomontazh-77.ru
Здравствуйте дорогие друзья! В этой статье я расскажу про кровельные работы. На практике убедился: нужен результат — могу рекомендовать ребята: https://montazh-membrannoj-krovli-spb.ru. Суть в том, что: плоская кровля — это особая технология. Например плохой водоотвод — протечки гарантированы? Соответственно монтаж был неправильный. Мы используем клиновидный утеплитель, поверх — полимерное покрытие. Вот потому что это работает. Что в итоге: никаких луж и протечек.
шумоизоляция авто
шумоизоляция торпеды https://shumoizolyaciya-torpedy-77.ru
шумоизоляция дверей авто
накрутка подписчиков в Телеграм https://nakrutka-podpischikov-telegram-1.ru
pyragai https://pyragaireceptai.lt
… [Trackback]
[…] Here you will find 83598 additional Information on that Topic: hausa.von.gov.ng/israila-ta-yi-watsi-da-kiran-da-kawayen-ta-suka-yi-na-dakatar-da-harin-gaza/ […]