Take a fresh look at your lifestyle.

JUYIN JUYIN MASANA’ANTU NA HUDU TA HANYAR GUDANARWA MAI KYAU – MINISTA

1 346

Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na dijital na Najeriya Farfesa Isa Pantami ya ce gudanar da aiki mai inganci shine mabudin ci gaban harkar sadarwa ta Najeriya a zamanin juyin juya halin masana’antu na hudu (FIR). Pantami ya bayyana hakan ne a taron horar da hukumar kula da harkokin sadarwa ta Najeriya (NCC) a Abuja babban birnin Najeriya. Horon wanda Farfesa Pantami ya jagoranta yana da taken: “Gudanar da Inganci a juyin juya halin masana’antu na 4.”

One response to “JUYIN JUYIN MASANA’ANTU NA HUDU TA HANYAR GUDANARWA MAI KYAU – MINISTA”

  1. … [Trackback]

    […] Read More Information here on that Topic: hausa.von.gov.ng/juyin-juyin-masanaantu-na-hudu-ta-hanyar-gudanarwa-mai-kyau-minista/ […]

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *