AN CETO WANI MUTUM BAYAN KWANAKI 17 DA YA BACCE A TSAUNUKA Aliyu Bello Sep 22, 2022 0 Duniya Girgizar kasa mai karfin awo 6.6 ta afku a lardin Sichuan a ranar 5 ga watan Satumba, inda ta kashe mutane 93 tare…