Shugaba Tinubu Ya Halarci Bikin Samun ‘Yancin Nijeriya Shekaru 63 Usman Lawal Saulawa Oct 1, 2023 0 Najeriya Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya halarci bikin cikar Nijeriya shekaru 63 da samun ‘yancin kai da aka gudanar a Abuja.…