Noma Ya Bada Gudunmawar 23.78% Ga GDP – Ministan Aliyu Bello Feb 7, 2023 0 Harkokin Noma Ministan Noma da Raya Karkara, Dr Mohammad Abubakar ya ce fannin ya kai kashi 23.78 na GDP a Najeriya. …