Siyar da Motocin Rasha Ya Karye A 2022 Bisa Ga Takunkumi Da Sauran Kasashe Aliyu Bello Jan 12, 2023 1 kasuwanci Siyar da motoci a Rasha ya ruguje da kashi 58.8 cikin 100 a shekarar 2022, in ji kungiyar Kasuwancin Turai, AEB,…