Zabe: SDP ta musanta hada kai da kowace jam’iyyar siyasa Aliyu Bello Jan 13, 2023 0 siyasa Yayin da babban zaben 2023 ke gabatowa a Najeriya, jam'iyyar SDP ta musanta alaka da wata jam'iyyar siyasa.…