VP Shettima Yayi Makokin Cif Edwin Clark Ladan Nasidi Feb 19, 2025 Fitattun Labarai Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana matukar alhininsa game da rasuwar dattijon jihar Cif Edwin…
Hukumar Shige da Fice ta Najeriya Ta Fara Buga Fasfo A Atlanta New York Ladan Nasidi Feb 19, 2025 Fitattun Labarai Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta kawo tare da sanya sabbin na’urorin buga fasfo a karamin ofishin…
Najeriya Ta Bude Taswirar Shekaru Hudu Domin Budaddiyar Hulda Da Gwamnati Ladan Nasidi Feb 19, 2025 Fitattun Labarai Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da wani cikakken taswirori na tsawon shekaru hudu na kungiyar Budaddiyar…
Jihar Enugu Ta Fara Aikin Noman Cocoa Mai Girman Hecta 20 Ladan Nasidi Feb 19, 2025 muhalli Gwamnatin jihar Enugu tare da hadin gwiwar wani mai saka hannun jari mai zaman kansa WhiteRabbit Agro Limited sun…
Haɗin Tattalin Arziƙi Da Kuɗi: Kwamitin Shugaban Ƙasa Ya Samu Sharuɗɗan Magana Ladan Nasidi Feb 19, 2025 Fitattun Labarai Kwamitin Shugaban Kasa kan Harkokin Tattalin Arziki da Kudi (PreCEFI) an ba shi alhakin samar da dabarun jagoranci…
Jihar Kano Ta Zuba Hannun Naira Biliyan 1 Akan Inganta Tsarin Samar Da Ruwan Sha Ladan Nasidi Feb 17, 2025 muhalli Gwamnatin jihar Kano ta kashe sama da Naira biliyan daya wajen siyan famfunan ruwa guda goma masu karfin gaske…
Uganda: An Kama Wani Dan Adawa Kan Yajin Yunwa A Asibiti Ladan Nasidi Feb 17, 2025 Afirka Dan siyasar adawar kasar Uganda Kizza Besigye, wanda ya tafi yajin cin abinci a makon da ya gabata an garzaya da…
Najeriya Da kungiyar AU Sun Rattaba Hannu kan Wata Yarjejeniya kan Ayyukan Jigilar… Ladan Nasidi Feb 17, 2025 Afirka Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kungiyar Tarayyar Afirka don samar da Dabarun Tattalin Arziki na…
Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Yi Alkawarin Kara Tallafawa Mata, Matasa Ladan Nasidi Feb 17, 2025 Afirka Uwargidan shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta ce ta himmatu wajen bayar da shawarwari tattara albarkatu da samar da…
Shugaban kasar Ukraine Zai Yi Jawabi A Taron Tarayyar Afirka Ta Hanyar Bidiyo Ladan Nasidi Feb 15, 2025 Duniya An sanar da shugaba Zelensky cewa ba zai halarci taron kolin kungiyar Tarayyar Afirka da kan sa ba. A…