Manufofin Gwamnati Akan ‘Yancin Ma’aikata Basu Da Tasiri’… Usman Lawal Saulawa Jun 15, 2023 0 Najeriya Kungiyar kwadago ta Najeriya ta ce gwamnatoci a tsawon shekaru sun yi tanadin matakai ko manufofin da ke kawo cikas…
Shahararren Likitan Tiyata Da ke Burtaniya Yayi Kira Ga ‘Yan Najeriya Kan… Usman Lawal Saulawa Jun 14, 2023 0 Kiwon Lafiya Wani shahararren Likitan likitan tiyata a kasar Birtaniya, Dakta Umar Jibrin, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya masu…
VP Shettima Ya Gana Da Babban Sakataren Majalisar Dokokin Jiha Da Manyan… Usman Lawal Saulawa Jun 13, 2023 0 Fitattun Labarai A ranar Talata ne mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya gana da babban sakatare na gidan gwamnati,…
Shugaban Kasa Tinubu Yayi Alkawarin Kara Kwarewa A Fannin Ilimi Usman Lawal Saulawa Jun 13, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaba Bola Tinubu ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa za ta kara ba wa fannin ilimi damar ganin kowane yaro dan…
‘Yan Majalisa Sun Taya Gbajabiamila Murna Usman Lawal Saulawa Jun 13, 2023 0 Fitattun Labarai Mambobin majalisar wakilai sun taya tsohon kakakin majalisar, Mista Femi Gbajabiamila murna tare da maraba da sabon…
Gwamna Yayi Alkawarin Majalisa Mai Zaman Kanta A Jihar Kaduna Usman Lawal Saulawa Jun 13, 2023 0 Fitattun Labarai Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya yi alkawarin tabbatar da ‘yancin ‘yan majalisa domin baiwa majalisar…
Majalisa Ta 10: Kakakin Majalisar Ya Yabawa ‘Yan Majalisar Wakilai Usman Lawal Saulawa Jun 13, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Tajudeen Abbas ya ce yana godiya ga ‘yan majalisar da suka ba shi shugabancin…
Gwamnan Jihar Ebonyi Ya Rantsar Da SSG Da Wasu 24 Usman Lawal Saulawa Jun 13, 2023 0 Najeriya Gwamnan jihar Ebonyi, Mista Francis Nwifuru ya rantsar da Farfesa Grace Umezuruike a matsayin sakataren gwamnatin…
Shiga 2023: Jamb Za Ta Gudanar Da Taron Manufofin Ta Nan Ba Da Daɗewa Ba Usman Lawal Saulawa Jun 13, 2023 0 Fitattun Labarai Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sanya ranar 24 ga watan Yuni domin gudanar…
Shugaban Najeriya Ya Taya Shugabannin Majalisun Dokoki Ta Kasa Ta 10 Murna Usman Lawal Saulawa Jun 13, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaba Bola Tinubu ya taya sabbin shugabannin majalisar murna, yana mai cewa zaben da suka yi wani kyakkyawan ci…