Hukumar NYSC Ta Jaddada Karin Tsaron Jami’an Hukumar Usman Lawal Saulawa Nov 21, 2025 Najeriya Hukumar Kula da Masu yi wa Kasa Hidima ta Kasa (NYSC) ta nanata cewa shirin ya ci gaba da kasancewa da cikakken…
Shugaba Tinubu yayi Jimamin Rasuwar Segun Awolowo Usman Lawal Saulawa Nov 21, 2025 Najeriya Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matukar alhininsa game da rasuwar Olusegun Awolowo jikan Marigayi Cif…
Shugaban Najeriya Ya Yabawa Kishin Tsohon Shugaban Kasa Jonathan Usman Lawal Saulawa Nov 21, 2025 Najeriya Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan a matsayin majibincin dimokuradiyya wanda…
Shugabar Tanzaniya Ta Nada Sabon Ministan Kudi Ta Rike Manyan Ministoci Usman Lawal Saulawa Nov 18, 2025 Afirka Shugabar Kasar Tanzania Samia Suluhu Hassan a ranar Litinin ta nada Jakadiyar Kasar ta Gabashin Afirka a kasar Sin…
Hukumar NAHCON Ta Gargadi Alhazai Da Su Kammala Biyan Kudade Kafin Ranar Karshe Usman Lawal Saulawa Nov 16, 2025 Najeriya Hukumar Alhazai ta Kasa NAHCON ta bukaci dukkan maniyyata da su kammala biyan kudadensu kafin cikar wa’adin ranar 5…
Masana Sun Bukaci ‘Yan Jarida Su Ƙarfafa Tsaron Dijital Da Fannin Tsaro Usman Lawal Saulawa Nov 16, 2025 Najeriya Kwararru kan harkokin yada labarai sun jaddada mahimmancin ‘yan jaridan Najeriya da su kara fahimtar fasahohin da…
Najeriya Ce Kan Gaba A Sabuwar Yarjejeniyar Kasuwanci Da Kwastam Ta Afirka Usman Lawal Saulawa Nov 15, 2025 kasuwanci Najeriya na kalubalantar sabon kawancen hadin gwiwa a tsakanin kasashen Afirka a fannin ciniki da nufin karfafa…
Gwamnan Akwa Ibom Ya Nanata Goyon Bayan Manufofin Shugaban Kasa Usman Lawal Saulawa Nov 14, 2025 Najeriya Gwamnan jihar Akwa Ibom Fasto Umo Eno ya jaddada goyon bayan sa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu inda ya bukaci…
Shugaba Tinubu Ya Sake Nada Marwa A Matsayin Shugaban Hukumar NDLEA Usman Lawal Saulawa Nov 14, 2025 Najeriya Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nada Birgediya-Janar Mohammed Buba Marwa (rtd) a matsayin Shugaban Hukumar…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Kara Tabbatar Da Karfin Tsaron Sojoji Usman Lawal Saulawa Nov 14, 2025 Najeriya Jagoran Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatinsa na karfafa cibiyoyin tsaro na sojojin Najeriya.…