Browsing Category
Duniya
An Tuhumi Wani Mai Ba Da Labari Na FBI Da Yin Karya Game Da Yarjejeniyar Kamfanin…
An tuhumi wani tsohon mai ba da labari na FBI da yin ƙarya game da alakar shugaban Amurka Joe Biden da ɗansa Hunter…
Gaza: Jakada Ya Bukaci Majalisar Dinkin Duniya Ta Cire Garkuwan Siyasar…
Gwamnatin Falasdinu ta yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da kawayenta da su kawar da garkuwar siyasa da Isra'ila…
Taimakon Yaki: Shugaban Yukren Ya Kai Ziyara Birnin Berlin Da Paris
A yau Juma’a ne ake sa ran shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy zai ziyarci Jamus da Faransa, domin kokarin…
Amurka Ta Ce Muhimmin Garuruwan Ukrain Zai Iya Fadawa Hannun Rasha
Amurka ta yi gargadin cewa Rasha za ta iya kwace muhimmin garin Avdiivka na gabashin Ukraine, wurin da aka gwabza…
Shugaban Falasdinawa Ya Yi Kira Ga Hamas Da Ta Kammala Yarjejeniyar Sulhu
Shugaba Mahmoud Abbas ya yi kira ga Hamas da ta gaggauta kammala yarjejeniyar sulhu da fursunoni tare da ceto…
Amurka: Majalisar Wakilai Ta Kada Kuri’ar Tsige Sakataren Tsaron Cikin Gida
Majalisar wakilai ta kada kuri’ar tsige Sakataren tsaron cikin gida Alejandro Mayorkas, wanda ya zama dan majalisar…
‘Abin kunya’: Biden Ya Yi Allah Wadai Da Sukar Trump Ga NATO
Shugaba Joe Biden ya kalaman abokin hamayar shi na zaben 2024, Donald Trump, ya ce "bauta", "abin kunya" da…
Manoman Da Ke Zanga-Zangar Sun Yi Arangama Da Jami’an Tsaro A Indiya
Manoman masu zanga-zangar da ke yunkurin isa birnin New Delhi na Indiya sun yi arangama da jami'an tsaro a rana ta…
Zabe Mafi Girma A Duniya: Indonesiya Ta Kada Kuri’a Domin Maye Gurbin…
Al'ummar Indonesia sun kada kuri'unsu a ranar Laraba a fadin kasar da ke kudu maso gabashin Asiya a wani zabe mai…