Browsing Category
Duniya
Koriya Ta Arewa Ta Gwada Harba Makamai Masu Linzami
Kafar yada labaran kasar ta ce Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzamin da ta ke yi da kuma sabbin makamai…
Hari Da Wuka Ya Raunata Mutane Uku A Paris
‘Yan sanda sun ce wani harin wuka da aka kai a tashar jirgin kasa ta Gare de Lyon da ke birnin Paris ya yi sanadin…
Turkiyya Ta Kama Mutane 7 Bisa Laifin Sayar Da Bayanai Ga Isra’ila
'Yan sanda a Turkiyya sun kama wasu mutane bakwai da ake zargi da sayar da bayanai ga hukumar leken asirin Isra'ila…
Jamus: Harkokin Sufuri Sun Tsaya Saboda Yajin Aiki
Tashar motocin bas da tashoshi a fadin Jamus sun tsaya cik a ranar Juma'a, lamarin da ya kawo cikas ga miliyoyin…
Yafewa Jiha: Malesiya Ta Rage Hukuncin Da Aka Yanke Wa Tsohon PM Najib
Hukumar afuwa ta kasar ta rage rabin hukuncin daurin shekaru 12 da aka yankewa tsohon Firaministan Malaysia Najib…
Amurka: An Yanke Wa Tsohon Jami’in CIA Hukuncin Daurin Shekaru 40 A Gidan Yari
An yankewa wani tsohon jami'in CIA hukuncin daurin shekaru 40 a gidan yari saboda samunsa da laifin fallasa wasu…
Falasdinawa: Amurka Ta Kakabawa Mazauna Isra’ila Takunkumi Saboda Rikicin…
Shugaban Amurka Joe Biden ya amince da kakaba takunkumi kan wasu 'yan Isra'ila hudu da ake zargi da kai wa…
Shawarar Sulhu: Shugaban Isra’ila Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Yakin Gaza
Benjamin Netanyahu na Isra'ila yana fuskantar matsin lamba daga iyalan wadanda ake tsare da su da kuma kasashen…
Myanmar Ta Mika Wa Birnin Beijing wasu Sojojin kasar Sin Uku
Kasar Myanmar ta mikawa birnin Beijing wasu shugabannin yakin kasar Sin uku, wadanda suka yi kaurin suna wajen…
Rasha: Mai kalubalantar Putin Nadezhdin Zai Tsaya Takarar Shugaban kasa
Dan takarar Kremlin Boris Nadezhdin ya ce ya tattara isassun sa hannun da zai tsaya takara a zaben shugaban kasar…