Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Minista Ya Tabbatar Wa ‘Yan Nijeriya Ingantacciyar Rayuwa Na Kasafin Kudin 2025
Ministan Kasafin Kudi da Tsare Tattalin Arziki na Najeriya, Atiku Bagudu ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa kasafin…
Babu Sansanin Sojoji Na Waje A Nijeriya – CDS
Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Najeriya Janar Christopher Musa ya ce ba za a kafa sansanin soji na kasashen waje a…
Kirsimeti: ‘Yan Majalisun Najeriya Sun Yada Kauna Ga Mazabu
‘Yan majalisar dokokin Najeriya sun yi ta yada kauna ga al’ummar mazabarsu domin bukukuwan Kirsimeti a fadin…
VP Shettima Ya Ziyarci Maiduguri Domin Hutun Kirsimeti Da Sabuwar Shekara
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya isa birnin Maiduguri na jihar Borno a wata ziyara.
…
Shugaban Najeriya Ya Tabbatar Wa ‘Yan kasar Ci Gaba A 2025
Jagoran Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci ‘yan kasar da su kara kaimi a 2025, yana mai ba su tabbacin cewa…
Shugaban VON Ya Yaba Wa Minista Kan Ayyukan Al’umma A Jihar Neja
Darakta Janar na Muryar Najeriya (VON), Malam Jibrin Baba Ndace, ya yaba wa ministan yada labarai da wayar da kan…
Kirsimeti: Matar Shugaban Najeriya Ta Karbi Bakuncin Yara
An gudanarda shirye-shiryen Kirsimeti a dakin taro na gidan gwamnati da ke Abuja ranar Juma’a yayin da uwargidan…
VP Shettima Ya Dawo Abuja Daga Saudiyya
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya koma Abuja bayan kammala aikin Hajjin Karama (Umrah) a Masallacin…
Mataimakin Shugaban Majalisa Ya Nanata Aiyukan Zaman Lafiya A Kudu Maso Gabashin…
Mataimakin Kakakin Majalisar Wakilai, Mista Benjamin Kalu ya jaddada aniyarsa na tabbatar da dorewar zaman lafiya a…
Najeriya Da Amurka Za Su Inganta Hadin Gwiwa Kan Shirin Kiwon Lafiya
Gwamnatin Najeriya da Amurka na kokarin karfafa hadin gwiwar su ta hanyar inganta hadin gwiwa a fannin kiwon…