Browsing Category
Wasanni
Gwamnatin Najeriya Ta Yaba wa ‘Yan Wasan Najeriya a Gasar Cin Kofin Wasannin…
Gwamnatin Najeriya ta yaba wa 'yan wasan Najeriya da suka zo matsayi na biyar a kan teburin gasar cin kofin Nahiyar…
Gasar Taekwondo ta IGP 2023: Sama da ‘yan wasa 100 Zasu Halarta
Sama da ’yan wasa 100 daga sassan Najeriya da wasu kasashe makwabta ne ake sa ran za su fafata a gasar Taekwondo ta…
CONCACAF Kofin Zinare: Qatar Ta Casa Kasar Meziko
Qatar ta casa Mexico da ci 1-0 inda ta kai wasan daf da na kusa da karshe a gasar cin kofin zinare na CONCACAF…
Gasar Kwallon Kwando ta FIBA: Najeriya ta sha kashi a hannun Cote D’Ivoire da ci…
Najeriya ba za ta halarci gasar kwallon kwando ta FIBA ta Afirka ta 2023 da za a yi nan gaba a bana ba bayan da…
2023 Matan Afrobasket: NBBF Zata Yi Wasan Gwaji A Najeriya Da, Amurka
Gabanin kare gasar cin kofin mata na FIBA Afrobasket da Za’ayi a kasar Rwanda, hukumar kwallon kwando ta Najeriya…
Uwargidan Shugaban Najeriya tan Fatan Super Falcons Za Su lashe gasar cin kofin…
Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu, tana fatan Super Falcons Za su lashe gasar cin kofin duniya ta mata…
Makarantar Anambra Za Ta wakilci Najeriya A Gasar Cin Kofin Duniya ta SAGE a…
Daliban makarantar sakandaren Mater Amabilis dake Umuoji da ke karamar hukumar Idemili ta arewa a jihar Anambra, za…
Osimhen A Yanzu Shine Dan Wasan Gaba Na Uku A Duniya
Dan wasan gaba na Super Eagles Victor Osimhen ya kasance a matsayi na uku a matsayin dan wasan gaba mafi daraja a…
Osimhen Yana Son Komawa United Ko Madrid – Bagni
Dan wasan gaba na Najeriya, Victor Osimhen ya fi son komawa Manchester United ko Real Madrid a gaban sauran manyan…
Tsohuwar Tauraruwar Super Falcons Tana Son A Gyara Tawagar
Tsohuwar tauraruwar Super Falcons dake zaune a Amurka, Patience Avre, ta bayyana damuwarta kan babbar kungiyar…