Browsing Category
Wasanni
D’Tigress Ta Shirya Gasar Cin Kofin Olympics A Belgium
Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Najeriya, D’Tigress, na shirin tunkarar wani muhimmin mataki a yunkurinta na…
New York Zata karbi Bakuncin Gasar Cin Kofin Duniya Na 2026
Za a gudanar da gasar cin kofin duniya ta 2026 a filin wasa na MetLife da ke New York/New Jersey. An shirya fara…
Hukumar FA Ta Masar Ta Kori kocinta Bayan Ficewa Daga Gasar AFCON 2023
Hukumar kwallon kafa ta Masar ta yanke hulda a hukumance da kocinta na farko, Rui Vitoria, biyo bayan fitar da…
Wakilin Senegal Ya Bayyana Dalilin Nasarar Terenga Lions
Jakadan Senegal a Najeriya, Nicolas Auguste Nyouky ya danganta gagarumin nasarorin da kasar ta samu a harkar…
AFCON 2023: Super Eagles Ta Shirya Karawa Da Kamaru,In Ji Raji
Jami’in yada labarai na Super Eagles, Babafemi Raji, a ranar Juma’a a Abidjan, ya ce ‘yan wasan na cikin koshin…
Nasarar AFCON Zai Sabunta Fatan Mu A Najeriya – Akala
Shugaban Kwamitin Matasa na Majalisar Wakilai, Olamjuwonlo Alao-Akala, ya bukaci ‘yan wasan Super Eagles da su fito…
Jihar Kaduna Ta Bada Fili Domin Gina Karamin Filin Wasanni
A wata tattaunawa da Muryar Najeriya ta wayar tarho, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Chikun/Kajuru na…
‘Yan Jaridan AFCON Na Najeriya Sun Tsira Daga Hatsarin Mota
'Yan jaridun Najeriya da suka yi hatsari a ranar Laraba a Ivory Coast na cikin koshin lafiya amma har yanzu suna…
Osimhen Yana Fatan Koyi Daga Tsohon Dan Wasa, Yekini
Dan wasan gaba na Super Eagles Victor Osimhen ya ce marigayi dan wasan Najeriya Rashidi Yekini ne ya zaburar da shi…
Magoya Bayan Guinea Shida Sun Mutu Suna Murnar Cin Nasarar AFCON
Magoya bayan Guinea shida sun rasa rayukansu a lokacin da suke murnar nasarar farko da kasarsu ta samu a gasar cin…