Browsing Category
Kiwon Lafiya
Hukumar KADCHMA Ta Bada Inshorar Lafiya Kyauta Ga Marasa Galihu A Kaduna
Hukumar Kula da Lafiya ta Jihar Kaduna (KADCHMA), tare da haɗin gwiwar Cibiyar Kula da Lafiya ta Clinton, za ta ba…
FMC Legas Tana Daukar Kwararrun Da Suka Yi Ritaya Aiki, In Ji CMD
Babban Daraktan Kula da Lafiya na Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Ebute Metta, Legas, Dokta Adedamola Dada ya ce,…
Cibiyar Na Neman Haɗin Kai Domin Aiwatar Da Asusun Duniya Ga TB/HIV
Cibiyar Nazarin Halittar Dan Adam ta Najeriya (IHVN), tana neman kokarin hadin gwiwa don aiwatar da Asusun Duniya…
Najeriya Ta Samu Karuwar Zazzabin Cutar Lassa A Shekarar 2023 – NCDC
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC), ta sami karuwar masu kamuwa da zazzabin cutar Bera ta Lassa a mako na…
Za’a Fara Gwajin Asibiti Akan Vitamin D Domin Ciwon Daji Na Mafitsara
Farfesa Ademola Alabi na Sashen tiyata na Jami’ar Ilorin (UNILORIN), ya ce an kammala shirye-shiryen gudanar da…
Gwamnatin Jahar Katsina Za Ta Kara Inganta Asibitin Kashi
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana shirin inganta asibitin kasusuwa na Gen. Amadi Rimi zuwa matsayin cibiyar kula…
NHA Ta Karyata Da’awar Maida Jarumi Zack Orji Zuwa Keɓaɓɓen Wuri
Asibitin kasa da ke Abuja ya karyata jita-jitar da ake yadawa a baya-bayan nan da ke nuni da cewa…
Likitocin Ogun Suna Baƙin Ciki Da Gajiya- NMA Ta Bayyana
Kungiyar likitocin Najeriya reshen jihar Ogun, ta koka kan yadda likitocin da ke aiki a fadin jihar ke fama da…
Kakakin Majalisa Abbas Ya Kaddamar da Asibitin Gadaje 80 A Ikorodu
A ranar Talata ne kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abass ya kaddamar da wani asibiti mai gadaje 80 a unguwar…
Kungiyar Ta Bukaci Gwamnati Domin Magance Matsalar Yara Mabukata Ta Musamman
Wata Kungiya mai zaman kanta (NGO) mai suna Women with Disability Integrity and Development Initiative (WDIDI) a…