Bayan Katse shirun da Kwararrar dafa abinci ‘yar kasar Indiya, Lata Tondon tayi bayan da ‘yar Najeriya mai dafa abinci , Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci ta lashe kambun duniya, a matsayin wacce ta zama mai rike da tarihin gasar tseren girki mafi dadewa.
KARA KARANTAWA: Chef ‘yar Najeriya Hilda Baci ta goyi bayan yunkurin Chef Damilola
A ranar Talata ne hukumar tarihi ta duniya ta Guinness ta ba Hilda Baci shaidar zama wacce ta zama mai rike da kambun gasar tseren girki mafi dadewa da wani mutum ya yi.
https://twitter.com/hildabacicooks/status/1669311835353300992?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1669311835353300992%7Ctwgr%5Ee45c053907a16a1303a939eb773f7d169c7366d9%7Ctwcon%5Es1_&ref_url=https%3A%2F%2Fvon.gov.ng%2Findian-chef-lata-tondon-congratulates-nigerian-chef-hilda-baci%2F
https://www.instagram.com/p/CthoYlIshOC/?utm_source=ig_embed&ig_rid=03c3afe4-7c60-4429-8168-53790f94240b
An tabbatar da ita a hukumance kuma an sanya shi a cikin sa’o’i 93 da mintuna 11 sabanin sa’o’i 100 da ta kai tun farko.
Leave a Reply