Mambobin kungiyoyin kwadago da na farar hula a Ilorin, babban birnin jihar Kwara, arewa ta tsakiyar Najeriya a yau (Laraba) sun fito kan titi don nuna rashin amincewarsu da janye tallafin man fetur wanda aka fi sani da Premium Motor Spirit (PMS) da kuma tasirinshi. .
Shugaban kungiyar NLC na jiha, Kwamared Muritala Saheed Olayinka da takwaransa na TUC, Comrade JosephTunde ne suka jagoranci zanga-zangar.
Sun bukaci a gyara matatun man kasar kafin batun cire tallafin man fetur.
Ladan Nasidi.
Leave a Reply