Take a fresh look at your lifestyle.

Onyekuru Ya Koma Kulub din Saudiyya Al Feiha

0 106

Dan wasan Super Eagles Henry Onyekuru ya koma kungiyar Al Feiha ta Saudi Arabiya

 

Onyekuru ya hade da Al Feiha daga kulob din Super Lig na Turkiyya, Adana Dermispor

 

Kin amincewar Victor Osimhen na komawa Saudiyya, yanke shawara ce mai kyau ko kuma kuskure ne?

Dan wasan mai shekaru 26 ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru biyu tare da zabin karin shekara.

 

Kwararren dan wasan gaba zai saka riga mai lamba 7 a sabuwar kakar wasa.

 

 

Ladan Nasidi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *