Take a fresh look at your lifestyle.

Girgizar kasa A Wurare Da Dama Ya Afku A Afghanistan

0 97

Hukumar Kula da Yanayin Kasa ta Amurka (USGS) ta ce girgizar kasa da dama ta afku a yammacin kasar Afganistan, wanda ya kasance na farko da mafi girma da ya kai maki 6.3.

 

Rahoton ya ce girgizar kasar da ta biyo baya tana da karfin awo 5.5, 4.7, da 5.9, ta karshen ta kasance kilomita 35 daga arewa maso yammacin birnin Herat.

 

Kawo yanzu dai babu rahotannin barna ko jikkata.

 

Cibiyar Nazarin Geosciences ta Jamus (GFZ) a baya ta ba da rahoton girgizar kasa ta farko da ta kai maki 6.2.

 

 

REUTERS/Ladan Nasidi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *