Jami’in ma’aikatar lafiya ta Gaza ya ce asibitoci “sun cika da kwararar gawarwaki”.
Sojojin Isra’ila sun kara kai hare-hare ta kasa a kudancin Gaza yayin da jami’an Falasdinawa suka ce an kashe mutane fiye da 800 tun daga ranar Asabar.
Sojojin Isra’ila sun kama wasu Falasdinawa a cikin dare da safiya da suka kai farmaki a yankin yammacin gabar kogin Jordan da suka mamaye.
Akalla Falasdinawa 15,500 ne aka kashe a Gaza tun ranar 7 ga watan Oktoba. A Isra’ila, adadin wadanda suka mutu a hukumance ya kai kusan 1,200.
ALJAZEERA/Ladan Nasidi.
Leave a Reply