Take a fresh look at your lifestyle.

’YAN WASAN SUPER EAGLES 22 NE SUKE ATISAYEN WASAN SADA ZUMUNCI A ALJERIYA

0 51

Yanzu haka dai sansanin na Super Eagles na da ‘yan wasa 22 a sansanin domin buga wasan sada zumunci da zaa gudanar a Aljeriya a mako mai zuwa.

 

Zuwan Kelechi Iheanacho na nufin ‘yan wasa kamar haka suna sansanin:

 

Maduka Okoye, William Troost-Ekong, Kenneth Omeruo, Chidozie Awaziem, Ola Aina, Calvin Bassey, Zaiducaptain Ahmed Musa, Sanusi, Kevin Akpoguma, da Ozoronwafor.

 

Sauran sun hada da Wilfred Ndidi, Raphael Onyeka, Alex Iwobi, Frank Onyedika, Moses Simon, Taiwo Awoniyi, Chidera Ejuke, Dessers, Terem Moffi, Ademola Lookman, Adebayo, da Gift Saviour.

 

Har yanzu ana sa ran mai tsaron gida Francis Uzoho da Ebube Duru.

Leave A Reply

Your email address will not be published.