Take a fresh look at your lifestyle.

Shugaba Tinubu Ya Sake Nada Shugaban Hukumar Kula Da Aikin Noma

105

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake nada Darakta-Janar na Hukumar Kula da harkokin gona ta Najeriya NAQS, Dr. Vincent Isegbe.

 

A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar, Ajuri Ngelale ya sanyawa hannu, ta bayyana cewa Dr Isegbe zai yi aiki a matsayin Darakta Janar na NAQS na tsawon shekaru biyar akan karagar mulki.

 

Ngelale ya bayyana cewa Shugaban kasa yana sa ran cewa Darakta-Janar din zai ci gaba da aiwatar da ayyukan shi na baya-bayan nan bayan ya sanya a cikin manyan hukumomi uku na Gwamnatin Tarayya ta Najeriya a cikin ingantaccen aiki da fa’ida ta Hukumar Kula da Kasuwanci (PEBE

 

 

Ladan Nasidi.

Comments are closed.