Browsing Category
Harkokin Noma
FG Ta Bai Wa Kananan Manoman Tallafi A Abuja
A wani yunkuri na bunkasa noma da samar da wadataccen abinci, ma’aikatar noma da samar da abinci ta tarayya (FMAFS)…
Najeriya Za Ta Fara Sakin Abincin Metric Ton 42,000
Gwamnatin Najeriya ta ce tana kan matakin karshe na sakin metric ton 42,000 na kayyakin abinci iri-iri domin…
Tsaron Abinci: Najeriya Za Ta Sake Fasalin Babban Bankin Noma
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya bayyana shirin gwamnatin Najeriya na sake fasalin babban bankin noma…
Majalisa Zata Binciki Cin Hanci Da Rashawa Da Yarjejeniyar Ma’adanan Abincin…
Shugaban Kwamitin Injiniya da Kimiyya na Majalisar, Inuwa Garba ne ya gabatar da kudiri a kan bukatar yin bincike…
An Dauki Matakan Magance Matsalar Tamowa A Najeriya – Kwararre
Masana sun ce an dauki babban katangar shinkafa a matsayin mafita mai inganci wajen magance matsalar karancin…
Gwamnatin Enugu: Muna Aikin Kiwo Ba RUGA Ba
Gwamnatin jihar Enugu, ta ce ba ta wani aikin RUGA sai Ranch, domin kawo karshen rikicin makiyaya da manoma a…
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Kwamitin Fasahar Noma
Gwamnatin tarayya ta dauki muhimman matakai wajen bunkasa noma da samar da wadataccen abinci ta hanyar kaddamar da…
Gwamnatin Najeriya Zata Hukumta Duk Masu Boye Kayan Masarufi
Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin tunkarar matsalar tabarbarewar kayan abinci ta hanyar hukunta masu satar kayan…
Kwamiti Zai Ci Gaba DaAiwatar Manufofin Jinsi A Fannin Aikin Gona
Kwamitin kula da harkokin jinsi na kasa zai aiwatar da manufofin jinsi na kasa a fannin aikin gona (NGSC-NGPA),…
Jihar Filato Ta Ware Naira Biliyan 12 Daga Cikin Kasafin Kudin 2024 Domin Aikin…
Gwamnatin jihar Filato ta ware naira biliyan 12 na kasafin kudin shekarar 2024 ga ma’aikatar noma da raya karkara…