Take a fresh look at your lifestyle.

JIHAR KANO ZATA KAFA NAURAR SHAKAR ISKA

0 403

Gwamnan jihar Dr. Abdullahi Gandujetare da hadin guiwar da kungiyar Clinton Health Access Initiative CHAI,kuma an tuni aka kamala shirin na samar da katafaren Injin shakara iska a jihar.

Shugaban hukumar kula da asibitoci ta  jihar, Dr. Nasiru Kabo, ya sanar da haka a lokacin da aka bude taron wuni hudu na horas da Injiniyoyin harkokin kiwon lafiy a jihar Kano dake Arewa maso yammacin Najeriya

Ya kara da cewa an rabar da Naurori sama da kudin su ya kai Naira darurukan Miliyoyi zuwa asibitocin jihar.

“Gwamnati ta kafa wani kwamtocii da zasu kula da  abubuwan da suka shafi naurar shaker iska a jihar Wannan kenan na nufin gwamnatin Ganduje na gudanar da kyakyawan aiki.

Ladan Nasidi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *