Gwamnan jihar Dr. Abdullahi Gandujetare da hadin guiwar da kungiyar Clinton Health Access Initiative CHAI,kuma an tuni aka kamala shirin na samar da katafaren Injin shakara iska a jihar.
Shugaban hukumar kula da asibitoci ta jihar, Dr. Nasiru Kabo, ya sanar da haka a lokacin da aka bude taron wuni hudu na horas da Injiniyoyin harkokin kiwon lafiy a jihar Kano dake Arewa maso yammacin Najeriya
Ya kara da cewa an rabar da Naurori sama da kudin su ya kai Naira darurukan Miliyoyi zuwa asibitocin jihar.
“Gwamnati ta kafa wani kwamtocii da zasu kula da abubuwan da suka shafi naurar shaker iska a jihar Wannan kenan na nufin gwamnatin Ganduje na gudanar da kyakyawan aiki.
Ladan Nasidi
I appreciate the clear explanations provided here. The article is informative and well structured. Thank you for delivering content that truly adds value.
Thank you for posting this insightful article. The information is clear and useful for readers. I appreciate the effort behind producing this content.
… [Trackback]
[…] Here you can find 2193 additional Info on that Topic: hausa.von.gov.ng/jihar-kano-zata-kafa-naurar-shakar-iska/ […]