Take a fresh look at your lifestyle.

Mataimakin Shugaban Najeriya Ya Isa Jihar Jigawa

182

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Kasham Shettima ya isa jihar Jigawa dake arewa maso yammacin Najeriya a ziyarar kwana daya a jihar.

An karbe shi a filin jirgin saman Dutse, Jigawa da karfe 10:05 agogon GMT.

Mataimakin shugaban kasa zai kasance babban bako na musamman a wurin rawani na Alhaji Nasiru Haladu Danu a matsayin SARDAUNAN DUTSE.

Shi ma tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yana jihar Jigawa da wannan manufa.

Alhaji Danu, wanda ake yi wa rawani, mai taimaka wa tsohon shugaban kasa Buhari ne.

 

Comments are closed.