Take a fresh look at your lifestyle.

Jiragen yakin Sudan ta Kudu sun kai hari a Port Sudan

57

Dakarun sojin Sudan sun kaddamar da wani hari da jiragen yaki mara matuki kan babban birnin Port Sudan mai ma’auni inda suka kai hari kan muhimman ababen more rayuwa da suka hada da filin tashi da saukar jiragen sama na kasa da kasa babban tashar jiragen ruwa da wani otel da ke kusa da fadar shugaban kasar a cewar jami’an soji.

An samu tashin bama-bamai da manyan gobara a kusa da filin jirgin, lamarin da ya sa aka soke tashin jirgin.

Wannan dai shi ne rana ta uku a jere ana kai hare-hare a birnin, lamarin da ke kara nuna damuwa kan yadda rikicin ke kara kamari a yankin.

Aisha.Yahaya, Lagos

Comments are closed.