Take a fresh look at your lifestyle.

VON ta lashe lambar tagulla a gasar kwallon kafa ta SWAN

0 123

VON ta lashe lambar tagulla a gasar kwallon kafa ta Kungiyar ‘Yan Jarida Marubuta labaran wasanni SWAN.

 

Gidan rediyon Muryar Najeriya, VON, ya samu lambar tagulla a gasar da ake yi a Abuja, kungiyar marubuta wasanni ta Najeriya, wato SWAN Cup.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *