Take a fresh look at your lifestyle.

Ministan Kasa na Man Fetur a Najeriya yayi murabus

0 191

Ministan Kasa na albarkatun man fetur a Najeriya, Cif Timipre Sylva ya yi murabus daga mukaminsa.

 

A cewar wani sakon da mataimaki na musamman kan harkokin sadarwa na zamani ga shugaban kasa, Bashir Ahmad ya wallafa a shafinsa na Twitter, ya ce: “H.E. Timipre Sylva, ya yi murabus daga mukaminsa domin tsayawa takara a zaben gwamnan Bayelsa mai zuwa.”

https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1641788388226347008?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1641788388226347008%7Ctwgr%5E152930e74ef4427f7c625dc6865348a450d5eb4c%7Ctwcon%5Es1_&ref_url=https%3A%2F%2Fvon.gov.ng%2Fnigerias-petroleum-minister-of-state-resigns%2F

Sylva zai shiga zaben fidda gwani na jam’iyyar APC mai zuwa a kowane lokaci a watan Afrilu.

 

Ya taba zama tsohon gwamnan jihar Bayelsa da ke Kudancin Najeriya na wa’adi daya kafin a nada shi minista kuma yana da ‘yancin sake tsayawa takara a wani wa’adi na daban.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *