Kwalara: Hukumar NCDC ta ce mutane 922 sun kamu, 32 sun mutu Aliyu Bello Mar 29, 2023 2881 Kiwon Lafiya Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya ta samu jimillar mutane 922 da ake zargin sun kamu da cutar kwalara,…