Najeriya Ta Cika Shekaru 70 Da Mata A Rundunar ‘Yan Sanda Usman Lawal Saulawa Dec 4, 2025 Najeriya A yau ne za’a gudanar da gagarumin bikin cika shekaru 70 na mata a aikin ‘Yan Sanda a Abuja babban birnin Tarayya.…