Masarautar Fufore Ta Adamawa Ta nada Sabbin Mambobi 16 Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2025 Najeriya Majalisar Masarautar Fufore dake jihar Adamawa arewa maso gabashin Najeriya ta kaddamar da sabbin mambobin…