Shugaba Tinubu Ya Amince Da Naira Biliyan 5.1 Don Tallafin Bincike na TETfund Usman Lawal Saulawa Jan 18, 2024 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kudi N5,128,180,623.63 domin bayar da tallafin bincike guda 185…