Ranar Dimokuradiyya: Shugaba Buhari Zai Yi Wa ‘Yan Najeriya Jawabi A Ranar Lahadi Ladan Nasidi Jun 9, 2022 0 Najeriya Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi ga ‘yan Najeriya a ranar 12 ga watan Yuni a wani shiri kai tsaye domin…