Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC Usman Lawal Saulawa Oct 23, 2025 Najeriya Shugaban Kasa Bola Tinubu ya rantsar da Farfesa Joash Amupitan SAN a matsayin sabon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman…