Rashin Tsaro: Wakilai sun Goyi bayan Ƙirƙirar Cibiyar Kula da Makamai Usman Lawal Saulawa Nov 24, 2022 0 Najeriya Majalisar wakilai za ta kafa wata cibiya mai kula da hada kai da kuma dakile yaduwar kananan makamai a Najeriya.…