NECO ta Sake Jadawalin Jarrabawar Shiga Jami’a A 2023 Usman Lawal Saulawa Apr 26, 2023 0 ilimi Hukumar Shirya Jarrabawa ta Kasa NECO, ta sake dage jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare ta kasa 2023 NCEE,…
Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Ya Bayyana Hanyoyin Ci gaban Tattalin Arziki… Usman Lawal Saulawa Apr 25, 2023 0 Fitattun Labarai Mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana hanyoyin da za su haifar da ci gaban tattalin arziki…
An Fara UTME Ta 2023 a Kasa Baki Daya Usman Lawal Saulawa Apr 25, 2023 0 Najeriya Jarrabawar Shiga Jami'a ta 2023, UTME ta fara ranar Talata 25 ga Afrilu, kuma tana gudana har zuwa Laraba 3 ga…
Ma’aikatu Sun Bukaci ‘Yan Najeriya Mazauna Sudan Da Su Kwantar Da Hankalinsu Usman Lawal Saulawa Apr 25, 2023 0 Fitattun Labarai Ministocin harkokin wajen Najeriya da harkokin jin kai da kula da bala’o’i da ci gaban al’umma sun bayyana…
Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Godewa Mata Da Jami’an Diflomasiyya Saboda… Usman Lawal Saulawa Apr 25, 2023 0 Fitattun Labarai Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Misis Aisha Buhari, ta nuna godiya ga matan Najeriya, jami’an…
Najeriya Ta Kaddamar da Kungiyar Ayyuka ta Smart Africa Alliance Usman Lawal Saulawa Apr 25, 2023 0 Najeriya Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Digital na Najeriya, Farfesa Isa Pantami a madadin shugaban kasa Muhammadu…
NNPCL: Kotu Ta Dawo Da Ararume A Matsayin Tsohon Shugaban Kamfanin Usman Lawal Saulawa Apr 18, 2023 0 kasuwanci Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta mayar da Sanata Ifeanyi Ararume a matsayin shugaban zartaswar kamfanin man…
Gwamnan Jahar Sokoto Ya Kafa Kwamitin Sauyi Na Mambobi 28 Usman Lawal Saulawa Apr 18, 2023 0 Najeriya Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya nada kwamitin mika mulki na mambobi ashirin da takwas da zai…
Darakta-Janar na Muryar Najeriya Yana Neman Tallafin Kudi da Horar da… Usman Lawal Saulawa Apr 12, 2023 0 Najeriya An yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta samar da karin kudade ga sashen yada labarai na kasar, Muryar Najeriya, VON,…
Cibiyoyin Nijeriya Za Su Haɗa Kan Ma’aikatan Horar Da Ma’aikata Usman Lawal Saulawa Apr 12, 2023 0 Najeriya Cibiyar Horas Da Sojoji Ta Najeriya, NDA ta gabatar da wata shawara ga masu yi wa kasa hidima, NYSC kan bukatar…