Browsing Category
Harkokin Noma
Jihar Neija Za Ta Noma Hecta 7.6 Na Filaye Domin Bunkasa Noman Abinci
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya ce gwamnatinsa ta kammala shirin noman kadada miliyan 7.6 domin bunkasa noma…
Sarki Ya Bukaci Shugaba Tinubu Ya Kammala Jami’ar Aikin Gona Ta Bassambri
An bukaci shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, da ya yi la'akari da kammala jami'ar noma ta Bassambri da ke…
Kwararru Sun Yi Taro Domin Karfafa Noman Zamani A Najeriya
Jami’ar Tarayya ta Dutsinma (FUDMA) reshen Jihar Katsina ta shiga wani taron karawa juna sani na kasa da kasa na…
Shirin Noma Ya Karfafa Wa Manoman Al’ummar Jihar Anambara Kwrin Guiwa
Ajenda na Tallafawa Aikin Noma Mataki na daya (ATASP-1), Sashin aiwatar da ayyukan noma na yankin Adani-Omor, ya ba…
Gwamnan Borno Ya Kaddamar Da Rarraba Tiraktoci Da Tallafin Taki
Gwamna Babagana Umara Zulum ya raba tiraktoci 312 ga manoma a fadin kananan hukumomi 27 na jihar Barno.
…
Cibiya ta bukaci manoma da su gwada kasa kafin noma
Farfesa Saminu Abdulrahman Ibrahim, ko’odinetan shiyyar arewa maso gabas na cibiyar nazarin kimiyyar kasa ta…
Najeriya da Netherland sun Hada Kai don karfafa Tattalin ArikiDomin
karfafa muradun tattalin arziki da damammaki, Gwamnatin Tarayyar Najeriya da Masarautar Netherlands sun hada kai…
Majalisa ta 10; Kungiyoyin Manoma Da Kayayyakii sun Goyi bayan Shugabancin Akpabio…
Gamayyar kungiyoyin kayyaki da manoma sun yi kaca-kaca da Sanata Godwin Akpabio a matsayin shugaban majalisar…
Masana sun gargadi manoman jihar Bauchi game da gurbataccen kayan noma
Kwararru a fannin noma a jihar Bauchi a Najeriya sun gargadi manoma game da gurbatattun sinadarai na noma da taki…
Kwararre Yayi Gargadi Akan Noman Sinadari A Najeriya
Babban Darakta Dattijo Emeka Ogazi, mai fayyace gaskiya da ci gaban tattalin arziki (TEDI) ya gargadi ‘yan Najeriya…