Browsing Category
Hukumar Zabe ta Kasa
Hukumar Zabe INEC Ta Kaddamar Da Sakamakon Zabe A Rumfunan Zabe A Fadin Jihar…
'Yan takarar kujerar gwamna da na majalisar dokokin jihar da aka kammala kwanan nan a jihar Benue dake arewa maso…
Zaben Gwamna Na Sokoto: Ministan Harkokin ‘Yan Sanda Ya Kada Kuri’a Ya…
Ministan harkokin ‘yan sandan Najeriya Muhammed Dingyadi ya yabawa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) kan…
Shugaban Majalisar Dattawa Yana Wa APC Fatan Nasara
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya yi fatan jam’iyyar All Progressives Congress, APC za ta lashe kasa da…
Hukumar INEC Da ‘Yan Sanda Sun Bayyana Gamsuwar Su Kan Zaben Jihar Oyo
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) a jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya ta bayyana gamsuwarta kan…
‘Yan Sanda Sun Kama Wasu ‘Yan Daba A Rumfunan Zabe A Jihar Anambra
Kwamishinan ‘yan sandan da ke kula da zaben ‘yan majalisar dokoki na shekarar 2023, CP Aderemi Adeoye, ya ce sun…
Gwamna Tambuwal Da Mataimakin Sa Sun Jefa Kuri’a; Sun Kuma Nuna Gamsuwa Da…
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da mataimakinsa, Manir Dan’iya, sun kada kuri’unsu a zaben gwamna da na…
Obi Ya Kada Kuri’a A Anambra, Ya Koka Da Karancin Fitowar Masu Kada Kuri’a
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, LP, a zaben da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, Peter Obi…
Zabe: Jama’a Sun Koka Kan Fitowar Masu Zabe A Jihar Oyo
Al’ummar jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya sun yi tir da abin da suka bayyana a matsayin rashin fitowar…
Gwamna El-Rufa’i Ya Ce Zabe Na Gudana Cikin Kwanciyar Hankali A Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i ya ce zaben gwamnoni da na 'yan majalisar dokokin jihar da ake yi yana…
Gwamna AbdulRazaq Ya Kada Kuri’a, Ya Yabawa Mazauna Jihar Kwara Bisa Zaman…
A garin Ilorin na jihar Kwara, Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya kada kuri'arsa da misalin karfe 12:45 na rana…