Ƙungiyoyi Na Ƙoƙarin Ƙarfafa Haramta Barasa Na Leda Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Kiwon Lafiya Mambobin kungiyar manyan ma’aikatan abinci, abubuwan sha da taba (FOBTOB), sun roki hukumar kula da ingancin abinci…
Jihar Kebbi:Yara Sama Da Sittin Da Shida Na Fama Da Tamowa Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Kiwon Lafiya A kokarin da Gwamnatin tarayyar Najeriya keyi na inganta kiwon lafiya da Samar da abinci, kididigar ma'aikatan…
An Nada Mace Ta Farko A Matsayin Ministar Tsaron Laberiya Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Afirka Shugaban kasar Laberiya Joseph Boakai ya nada wata birgediya-janar mace , Geraldine George a matsayin ministar…
Amurka: Majalisar Wakilai Ta Kada Kuri’ar Tsige Sakataren Tsaron Cikin Gida Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Duniya Majalisar wakilai ta kada kuri’ar tsige Sakataren tsaron cikin gida Alejandro Mayorkas, wanda ya zama dan majalisar…
Osimhen Ya Shirya Zuwa Napoli A Yau Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Wasanni A ranar Laraba ne ake sa ran dan wasan Najeriya, Victor Osimhen, zai isa kulob dinsa na Serie A Napoli bayan…
An Sake Kama Dan Gudun Hijirar Amurka Da Laifin Kisan Kai A Kenya Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Afirka 'Yan sandan Kenya sun sake kama wani da ake zargi da kisan kai da ya tsere daga hannun 'yan sanda, kamar yadda…
Hukumar Kwastam Ta Najeriya Ta Kama Wani Mutum Dauke Da Bindiga, Da Hakorin Giwaye… Ladan Nasidi Feb 14, 2024 kasuwanci Hukumar Kwastam ta Najeriya ta ce ta kama wani dan kasar Kamaru da aka same shi da bindiga, da harsashi mai rai, da…
NFF Ta Nemi Karin Tallafin Kamfani Ga Kwallon Kafa Na Najeriya Ladan Nasidi Feb 14, 2024 Wasanni Hukumar kula da kwallon kafa ta Najeriya NFF, ta yi kira ga kungiyoyi da su kara tallafawa hukumar don taimakawa…
VON Zata Hada Hannu Da SMEDAN Domin Haɓaka SMEs Ladan Nasidi Feb 14, 2024 kasuwanci Muryar Najeriya (VON) ta ce za ta hada gwiwa da hukumar bunkasa kananan sana’o’i ta SMEDAN domin bunkasa kanana da…
Ma’aikatar Masana’antu Da NIDCOM Zasu Haɓaka Zuba Jari A Ƙasashen Waje… Ladan Nasidi Feb 14, 2024 kasuwanci Ministan Masana’antu, Ciniki da Zuba Jari, Dr. Doris Uzoka-Anite ta bayyana bukatar yin aiki tare da Hukumar ‘yan…