Anambra: Kungiya Ta Raba Buhunan Shinkafa Ga Zawarawa Usman Lawal Saulawa Feb 11, 2024 Najeriya Gidauniyar Sir Emeka Offor (SEOF) ta raba buhunan shinkafa 40,000 ga zawarawa da kayayyakin ilimi ga daliban Jihar…
Tuggar Ya Nemi Sulhu Domin Dawo Da Kasashen Da Suka Fita ECOWAS Usman Lawal Saulawa Feb 9, 2024 Afirka Ministan Harkokin Kasashen Waje, Yusuf Tuggar Yace ya kamata ayi amfani da hanyar diflomasiyya da sulhu domin shawo…
Sojojin Sama Sun Kakkabe ‘Yan Ta’adda A Jihar Kaduna Usman Lawal Saulawa Jan 30, 2024 Najeriya Rundunar Sojin Saman Najeriya ta yi nasarar fatattakar ‘yan ta’adda da ke kan hanyar Kwiga-Kampamin Doka a karamar…
Ministan Yada Labarai Ya Nanata Gudunmawar Shugabannin Gargajiya Wajen Samar Da… Usman Lawal Saulawa Jan 25, 2024 Najeriya Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a na Kasa, Alhaji Mohammed Idris, ya bukaci Cibiyoyin Gargajiya da su…
Kwamishina A Jihar Ebonyi Ya Raba Babura Ga Ma’aikatan Lafiya Usman Lawal Saulawa Jan 25, 2024 Najeriya Kwamishinan lafiya na Jihar Ebonyi, Dr. Moses Ekuma, ya raba sabbin babura 40 ga jami’an lafiya da ke kula da…
‘Yan Jaridan AFCON Na Najeriya Sun Tsira Daga Hatsarin Mota Usman Lawal Saulawa Jan 25, 2024 Wasanni 'Yan jaridun Najeriya da suka yi hatsari a ranar Laraba a Ivory Coast na cikin koshin lafiya amma har yanzu suna…
Osimhen Yana Fatan Koyi Daga Tsohon Dan Wasa, Yekini Usman Lawal Saulawa Jan 25, 2024 Wasanni Dan wasan gaba na Super Eagles Victor Osimhen ya ce marigayi dan wasan Najeriya Rashidi Yekini ne ya zaburar da shi…
Yajin aiki: Wike Ya Warware Rikicin Tsakanin Majalisun Yanki, NUT Da NULGE Usman Lawal Saulawa Jan 25, 2024 Najeriya Ministan Babban Birnin Tarayyar Najeriya (FCT), Mista Nyesom Wike, ya warware rikicin da ta dade tana tsakanin…
IOM Ta Bude Samfurin Gidaje Don Haɓaka Amintaccen Hijira Usman Lawal Saulawa Jan 25, 2024 Najeriya Hukumar Kula da Hijira ta Duniya (IOM), ta ce a shirye take ta kaddamar da wani samfurin gidaje na ‘yan gudun…
Ministan Ayyuka Ya Gana Da Dangote, Kefas Da Elumelu Usman Lawal Saulawa Jan 25, 2024 Najeriya A bisa tsarin sabunta bege na Shugaba Bola Tinubu na bunkasa ababen more rayuwa a Najeriya, Ministan Ayyuka, Sanata…