Abuja: Minista Yayi Gargadi Akan Karkatar Da Kaya Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2023 0 Najeriya Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike ya gargadi dukkan ma’aikata da masu ruwa da tsaki a harkar rabon…
Hukumar Alhazai Ta Bukaci Hukumomin Alhazai Na Jihohi Da Su Bada Kudaden Wurare Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2023 0 Najeriya Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ta yi kira ga Jihohin kasar da su rika fitar da kaso mai tsoka na kudaden da…
Majalisar Dattawa Ta Yi Kira Ga Hukumomin Tsaro Da Su Binciko Fashin Banki A Benue Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2023 0 Najeriya Majalisar Dattawan Najeriya ta yi kira ga hukumomin tsaro a kasar da su gudanar da bincike na musamman kan wani…
Ministan Yada Labarai Ya Bude Taron Africast A Lagos Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2023 0 Afirka Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a na Kasa, Idris Mohammed ya sanar da bude taron AFRICAST na 2023 wanda…
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Bukaci Kafafen Yada Labarai Su Kare Hakkin Mata Masu Nakasa Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2023 0 Najeriya An umurci ‘yan jaridun Najeriya da su kare hakkin mata masu nakasa ta hanyar rahotannin su. Masu ruwa da tsaki a…
Gwamnatin Najeriya Ta Kafa Asusun Magance Talauci Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2023 0 kasuwanci Taron Majalisar Zartaswa ta Tarayya ta amince da kafa asusun tallafi na jin kai da fatara. Manufar ita ce samar…
Shugaban Najeriya Ya Nada Abdullahi Mustapha Shugaban Hukumar Makamashi Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da nadin Dr. Abdullahi Mustapha a matsayin Darakta-Janar da Babban Jami’in…
Ministan Yada Labarai Ya Yabawa Yunkurin Shugaba Tinubu Na Kishin Kasa, Gaskiya Usman Lawal Saulawa Oct 17, 2023 10 Fitattun Labarai Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a na Kasa, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Shugaban Najeriya, Bola Ahmed…
FEC Ta Bada Izinin Kammala Hanyoyin Gada Mai Nisan Kilomita 18,897 Usman Lawal Saulawa Oct 17, 2023 12 Najeriya Ministan Ayyuka na Najeriya, Sanata David Umahi, ya ce Majalisar Zartaswa ta Tarayya (FEC) ta amince da ci gaba da…
Kudurin Dokar Mayar Da NSIP Zuwa Fadar Shugaban Kasa Ya Kusa Tabbata Usman Lawal Saulawa Oct 12, 2023 0 Najeriya Majalisar Dattawan Najeriya ta sake yin karatu na biyu, “kudirin dokar da za ta yi wa Hukumar Kula da…