Majalisar Jihar Ogun Ta Sake Zabar Tsohon Shugaban Majalisar Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Najeriya Majalisar dokokin jihar Ogun ta sake zaben tsohon kakakin majalisar, Rt. Hon Olakunle Oluomo shi ne mai jawabi na…
Ku Shirya Don Aikin Da Ke Gaba; Kakaki Abbas Ya Fadawa Ma’aikatan Sa Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Najeriya Kakakin majalisar wakilai, Hon. Tajudeen Abbas (Ph.D.), ya umurci ma’aikatan da ke ofishinsa da su jajirce tare da…
Kotu Za Ta Yanke Hukunci Kan Karar Da Kanu Ke Nema na Samun Likita a Ranar 20 Ga… Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Najeriya Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 20 ga watan Yuli domin yanke hukunci kan karar da ake tsare da…
Gwamna Ya Nada Shugaban NUJ Na Jihar Ebonyi A Matsayin Mataimaki Na Musamman Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Najeriya Gwamnan jihar Ebonyi dake kudu maso gabashin Najeriya Cif Francis Nwifuru ya nada Kwamared Tony Nwizi a matsayin…
AVM Hassan Abubakar Ya Zama Shugaban Hafsan Sojan Sama Na 22 Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 3425 Fitattun Labarai Shugaban Kasa kuma Babban Kwamandan Sojojin Tarayyar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu; ya nada Air Vice Marshal AVM…
Jihar Oyo Tayi Rajistar Kashi 60 Cikin 100 na Mazaunan da Ake Nufi da Shirin Kula… Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Kiwon Lafiya Hukumar Inshorar Lafiya ta Jihar Oyo (OYSHIA) ta ce ta shigar da sama da kashi 60% na wadanda aka yi niyya zuwa…
Mukaddashin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Yana Shirye Da Aikin Da Ke Tafe Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Fitattun Labarai Mukaddashin Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya sha alwashin bin diddigin masu aikata…
CJN Ya Bukaci Alkalai Da Su Guji Kyautar Da Ba Zasu Iya Jurewa Ba Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Fitattun Labarai Babban Alkalin Alkalan Najeriya (CJN), Mai shari’a Olukayode Ariwoola, ya gargadi alkalan kasar nan kan karbar…
Hukumar EFCC Ta Kama Tsohon Gwamnan Jihar Benuwe Ortom Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Najeriya Jami'an Hukumar Yaki Da Cin Hanci da Rashawa EFCC sun kama tsohon Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom a Makurdi babban…
VP Shettima Yayi Wa Egbetokun Ado A Matsayin Mukaddashin Shugaban Yansanda Usman Lawal Saulawa Jun 20, 2023 0 Fitattun Labarai Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya yiwa Mukaddashin Sufeto-Janar na 'Yan Sandan Najeriya Kayode…