Gwamnan Bauchi Ya Kada Kuri’a Kuma Ya Yabi INEC Kan BVAS Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Bauchi dake arewa maso gabashin Najeriya Sen Bala Mohammed ya yabawa hukumar zabe mai zaman kanta ta…
Zabe: ‘Yan Takarar Shugabancin APC Da ‘Yan Takarar Gwamna Sun Yabawa… Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress APC, Mista Bola Tinubu ya yabawa hukumar zabe mai…
Gwamnan Jihar Legas Ya Kada Kuri’a Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Legas a kudu maso yammacin Najeriya, Babajide Sanwo-Olu ya kada kuri'arsa a unguwar Eiyekole Ward E3…
Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Ya Kada Kuri’a A Mahaifarsa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da uwargidansa Dolapo sun kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa da…
Tsohon Gwamna Ya Yabawa Tsarin Zabe A Jihar Abia Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Tsohon gwamnan jihar Abia da ke kudu maso gabashin Najeriya, Sanata Theodore Orji, ya ce zaben ya yi kyau, ya kuma…
Gwamna Ishaku Ya Yi Kira Da A Tsawaita Lokacin Zabe A Jihar Taraba Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Taraba kuma dan takarar kujerar Sanatan Kudancin Taraba a karkashin jam’iyyar PDP, Darius Ishaku ya…
Dan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa A APC, Shettima Ya Yi Zabe A Garin Sa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Kashim Shettima ya kada kuri’arsa a…
Shugaban Najeriya Ya Bada Dalilin Nuna Kuri’ar Sa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa A wani bikin nuna aminci da ba kasafai ba, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar a garin Daura na jihar…
Gwamnan Jihar Borno Ya Bayyana Gamsuwar Sa Da Tsarin Zaben Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kada kuri'arsa a mahaifarsa da ke karamar hukumar Mafa. Gwamnan ya…
An Fara Zabe Da BVAS A Wasu Sassan Jihar Borno Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An fara aikin tantancewa da kada kuri'a a wasu sassa na Maiduguri babban birnin jihar Borno inda rahotanni ke cewa…