NDDC Ta Shirya Bude Wa Jami’ar NDU Hostel Mai Gado 650 Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2025 Najeriya Hukumar Raya Yankin Neja-Delta (NDDC) ta sanar da cewa, za a kammala ginin katafaren masauki mai gadaje 650 a…
Najeriya Ta Nazarci Tsarin Manufofi kan Zaizayar Kasa Da Shawo Kan Ambaliyar Ruwa Usman Lawal Saulawa Oct 24, 2025 Najeriya Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta yi nazari kan Manufar Zayazayar Kasa da Dakile Ambaliya ta Kasa (NEFCOP), tare da…
Wata Hukuma Ta Yaba Da Dabarun Tsaron Shugaba Tinubu Usman Lawal Saulawa Oct 23, 2025 Najeriya Hukumar Zakka da Bayar da Kyauta ta Jihar Sokoto ta yabawa matakin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dauka na…
Shugaban INEC Ya Sha Alwashin Gudanar Da Zabe Na Gaskiya Da Adalci Usman Lawal Saulawa Oct 23, 2025 Najeriya Sabon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan (SAN) da aka rantsar, ya yi…
Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC Usman Lawal Saulawa Oct 23, 2025 Najeriya Shugaban Kasa Bola Tinubu ya rantsar da Farfesa Joash Amupitan SAN a matsayin sabon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman…
Najeriya Tayi Allah-wadai Da Karuwar Kashe-kashe Da Sace-sacen jama’a A… Usman Lawal Saulawa Oct 23, 2025 Najeriya Gwamnatin Najeriya ta bayyana damuwarta kan karuwar kashe-kashe da sace-sacen 'yan kasarta da ke zaune a wasu…
GOC Ya Yabawa Bajintar Sojoji Kan Yaki Da ‘Yan Bindiga A Kano Usman Lawal Saulawa Oct 5, 2025 Najeriya Babban Kwamandan Runduna (GOC) ta daya ta sojojin Najeriya Kuma Kwamandan Sashe na 1 na Rundunar Hadin Gwiwa ta…
Dakarun Runduna Ta 6 Sun Tarwatsa Matatun Mai Na Haram Goma Sha Tara Usman Lawal Saulawa May 26, 2025 Najeriya Dakarun Runduna ta 6 ta Sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar wasu jami’an tsaro sun yi nasarar tarwatsa wuraren…
Hukumar NAHCON Ta Tabbatar Da Kammala Ayyukan Jiragen Sama Usman Lawal Saulawa May 26, 2025 Najeriya Hukumar Alhazai ta Kasa NAHCON ta sanar da cewa wasu jiragenta guda uku da ta kera, Air Peace, UMZA Aviation, da…
Gwamnan Jihar Neja Ya Kaddamar Da Babban Shirin Bida Na Zamani Usman Lawal Saulawa May 26, 2025 Najeriya A wani yunkuri mai cike da tarihi na sake fasalin ci gaban birane a jihar Neja, Gwamna Mohammed Umar Bago ya…