Browsing Category
Duniya
Taimakon Yaki: Shugaban Yukren Ya Kai Ziyara Birnin Berlin Da Paris
A yau Juma’a ne ake sa ran shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy zai ziyarci Jamus da Faransa, domin kokarin…
Amurka Ta Ce Muhimmin Garuruwan Ukrain Zai Iya Fadawa Hannun Rasha
Amurka ta yi gargadin cewa Rasha za ta iya kwace muhimmin garin Avdiivka na gabashin Ukraine, wurin da aka gwabza…
Shugaban Falasdinawa Ya Yi Kira Ga Hamas Da Ta Kammala Yarjejeniyar Sulhu
Shugaba Mahmoud Abbas ya yi kira ga Hamas da ta gaggauta kammala yarjejeniyar sulhu da fursunoni tare da ceto…
Amurka: Majalisar Wakilai Ta Kada Kuri’ar Tsige Sakataren Tsaron Cikin Gida
Majalisar wakilai ta kada kuri’ar tsige Sakataren tsaron cikin gida Alejandro Mayorkas, wanda ya zama dan majalisar…
‘Abin kunya’: Biden Ya Yi Allah Wadai Da Sukar Trump Ga NATO
Shugaba Joe Biden ya kalaman abokin hamayar shi na zaben 2024, Donald Trump, ya ce "bauta", "abin kunya" da…
Manoman Da Ke Zanga-Zangar Sun Yi Arangama Da Jami’an Tsaro A Indiya
Manoman masu zanga-zangar da ke yunkurin isa birnin New Delhi na Indiya sun yi arangama da jami'an tsaro a rana ta…
Zabe Mafi Girma A Duniya: Indonesiya Ta Kada Kuri’a Domin Maye Gurbin…
Al'ummar Indonesia sun kada kuri'unsu a ranar Laraba a fadin kasar da ke kudu maso gabashin Asiya a wani zabe mai…
Tsohon PM Alexander Stubb Ya Zaba Shugaban Kasar Finland
Tsohon Firayim Ministan Finland Alexander Stubb mai ra'ayin mazan jiya ya lashe zaben shugaban kasa, sakamakon…
Shugaban Falasdinawa Abbas Ya Isa Kasar Qatar Domin Tattaunawar Tsagaita Wuta
Shugaban Falasdinawa Mahmoud Abbas ya isa birnin Doha domin tattaunawa kan tabbatar da tsagaita bude wuta a Gaza da…
Katar Ta Saki Wasu Tsoffin Jami’an Sojin Ruwa Na Indiya 8 Akan Hukuncin Kisa
Wata kotu a Qatar ta saki wasu tsaffin hafsoshin sojan ruwan Indiya 8 a baya da aka yanke musu hukuncin kisa bisa…