Browsing Category
Duniya
Shugaban Kolombiya Ya Wa Harajin Kasar Garambawul
Shugaban kasar Colombia Gustavo Petro ya ba da shawarar yin sauye-sauye a wani garambawul na haraji da aka fara…
Amurka Ta Amince Sayar Wa Israila Harsashi Mai Milimita 155
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya amince da sayar wa Isra’ila harsashi milimita 155 da makaman…
Harin Isra’ila: Dubban Mutane Sun Tsere Daga Tsakiyar Gaza
Kimanin Falasdinawa 150,000 ne ake tilastawa barin yankunan tsakiyar Gaza, in ji Majalisar Dinkin Duniya, yayin da…
Ukraine: Mutane 12 Sun Mutu Yayin Da Rasha Ta Kaddamar Da Mummunan Hari
A ranar Juma'ar da ta gabata ce kasar Rasha ta kaddamar da daya daga cikin manyan hare-haren makami mai linzami kan…
Sojojin Amurka Sun Harba Jirgin Mutum Mutumi A Sama
Jirgin sama na mutum-mutumi na X-37B na sojan Amurka a boye ya tashi daga Florida a aikin sa na bakwai.
…
Tsohon Shugaban Daliban Hong Kong Ya Nemi Mafaka A Burtaniya
Tony Chung, tsohon shugaban wata kungiyar masu rajin tabbatar da 'yancin kai na Hong Kong wanda aka daure a gidan…
Musk’s X Ya Yi Hasarar Bidi’a Domin Canza Dokar Daidaita Abun Ciki Na…
Elon Musk's X ya yi hasarar yunƙurin toshe dokar California da ke tilasta kamfanonin sadarwar jama'a su bayyana a…
Amurka: Maine Ya Hana Trump Shiga Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa
Babban jami’in zaben Maine ya haramtawa Donald Trump shiga zaben fidda gwani na shugaban kasa a jihar, lamarin da…
Soja: Rasha Da Indiya Sun Yi Shirin Samar Da Kayan Aikin Soji Tare
Rasha da Indiya sun samu ci gaba mai ma'ana a tattaunawar da suka yi kan shirin samar da kayan aikin soji tare, in…
Amurka: ‘Yar’uwa Ta Mutu Sakamkon Harbi Kan Kyautar Kirsimeti A…
An kama wasu ’yan’uwa matasa guda biyu bayan da aka harbe ‘yar uwarsu kuma ta mutu a wani rikici da ya barke a kan…