Browsing Category
Afirka
Chadi: Kuri’ar Raba Gardama Domin Kawo karshen Mulkin Soji A 2024
A ranar 17 ga Disamba, fiye da 'yan kasar Chadi miliyan takwas ne za su kada kuri'a a zaben raba gardama kan sabon…
Nijar: Amurka Ta Shirya Dawo Da Haɗin Kai Da Sharuɗɗa
A Yamai, Amurka ta sanar da shirin ta na dawo da hadin gwiwa da Nijar, bisa sharadin cewa gwamnatin sojan da ta hau…
An Kashe Fitaccen Dan Jarida Dan kasar Mozambique
An gano fitaccen dan jarida dan kasar Mozambique João Chamusse a wajen gidansa da ke wajen babban birnin kasar…
Zakaran Ilimin Somaliya Ya Lashe Kyautar ‘Yan Gudun Hijira Ta Majalisar…
Wani tsohon dan gudun hijirar Somaliya da ke da niyyar kawo litattafai da ilimi ga 'yan uwan shi da ke fama da…
Zaben DRC: ‘Yan Adawa Sun Yi Gargadi A Kan Katunan Zabe Su Hana Naman Zabe
Yayin da ake shirin gudanar da zabe a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango a mako mai zuwa, 'yan adawa da masu sa ido…
Somaliya Za Ta Ci Gajiyar Rage Bashin Dala Biliyan 4.5 –IMF
Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya sanar a cikin wata sanarwa a ranar Laraba cewa Somaliya za ta ci gajiyar…
Burkina, Nijar Za Su Fice Daga Dakarun Yaki Da Ta’addanci Na G5 Sahel
Shugabannin sojojin kasashen Burkina Faso da Nijar sun ce za su fice daga kungiyar G5 da ke yaki da ta'addanci a…
Shugaban Guinea-Bissau Ya Ce Yunkurin Juyin Mulki Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Mutane
Shugaban kasar Guinea-Bissau Umaro Sissoco Embalo ya ce mummunan tashe-tashen hankula da suka hada da jami'an…
ECOWAS Ta Yi Allah-wadai Da Tashe-Tashen Hankula A Guinea Bissau
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta yi Allah wadai da tashin hankalin da ya barke a…
Najeriya Ta Gabatar Da Rahoton Kasa Ga Majalisar ECOWAS
Tawagar Najeriya a Majalisar ECOWAS ta gabatar da rahoton kasar ta ga taron Majalisar Dinkin Duniya na 2023 na biyu…