Browsing Category
Sauran Duniya
Amurka, Jamus Sun Shirya Samar da Tankoki Zuwa Ukraine
Amurka da Jamus za su ba wa ma'aikatan Ukraine ƙarin kariya, sauri da daidaitawa. Amma idan kasashen yammacin…
Poland na neman Aike da tankunan Yaki zuwa Ukraine
A ranar Litinin, Poland ta ce za ta nemi izinin Jamus don aika tankunan yaki da akayi wa lakabi da damisa zuwa…
An Gano Gawar Mutumin da ake zargi da harbin Wajen Rawa a Los Angeles
‘Yan sandan California sun bayyana dan bindigar da ake zargin ya kashe mutane goma a wani dakin rawa da ke kusa da…
Manufofin Haihuwar Yara Ko aci gaba Yanzu Ko A fasa-PM Japan
“Al’ummarmu tana kan hanyar ko za ta iya kula da ayyukanta na al’umma. A yanzu ko ba a taba yin siyasa ba game da…
Jirgin Ruwan Yaki na Rasha Zai Shiga Atisayen Sojan Ruwa Na Kasar Sin Da Afrika…
A cikin watan Fabrairu, wani jirgin ruwan yaki na Rasha dauke da manyan makamai masu linzami zai shiga atisaye tare…
An kara gano wasu Takardun Rubuce-Rubuce A Gidan Biden – Masu Bincike
Masu binciken ma'aikatar shari'a ta Amurka (DoJ) sun bayyana cewa an ga wasu wasu takardu na sirri guda…
Berlin Ta Kayyade Sharadi Don Fitar Da Tankunan Jamus Zuwa Ukraine
Jamus za ta aike da tankunan yaki da Jamus ta kera zuwa Ukraine muddin Amurka ta amince da yin hakan, in ji wata…
Matar da ta fi kowa Tsufa a duniya ta mutu tana da shekara 118,
'Yar'uwar Bafaranshiya André, wacce ta fi kowa tsufa a duniya, littafin Guinness Book of Record, ta mutu ranar…
Babu Masauki Ga Baƙi’- Magajin Garin New York
Magajin garin New York, Eric Adams, ya yi tattaki zuwa birnin El Paso da ke kan iyakar Mexico a ranar Lahadin da ta…
Siyar da Motocin Rasha Ya Karye A 2022 Bisa Ga Takunkumi Da Sauran Kasashe
Siyar da motoci a Rasha ya ruguje da kashi 58.8 cikin 100 a shekarar 2022, in ji kungiyar Kasuwancin Turai, AEB,…